Wednesday, January 15
Shadow

Ganin jini a daren farko

Idan mace bata taba saduwa da namiji ba kuma yarinya ce sosai wadda ba ta da yawan shekaru, a daren farooda mijinta yayi jima’i da ita zasu iya ganin jini.

Ganin jinin ba matsala bane saboda akwai wata fata dake rufe farjin mace wadda sai an sadu da ita take budewa wanda hakan zai iya sawa ta ji zafi kuma har jini yana iya fita.

Saidai a sani rashin ganin jinin ba matsala bane kuma hakan ba yana nufin mace tasan maza bane kamin ta yi aure.

Abu ne wanda yana faruwa sosai ga mace wadda bata taba sanin namiji ba a daren farko a sadu da ita kuma ba zata ji zafi ba hakanan ba za’ ga jini ba.

Karanta Wannan  Kalli Hoton matar da kotu ta yankewa hukuncin kis-sa ta hanyar ra-ta-ya a jihar Kebbi saboda kash-she mijinta, saidai tace bata yadda a kash-sheta ba, zata daukaka kara

Daya daga cikin dalilan dake kawo haka shine watakila fatar data rufe saman farjinta wadda sai an sadu da ita zata yage ta riga ta yage tun tana gidansu.

Akwai dalilai dake saka wannan fata ta budurci ta yage irin su aikin karfi, saka wani abu cikin farji da sauransu.

Idan kuwa mace ta yi jini a daren farko, sannan ta ji zafi abinda kawai za’ yi shine a dan bata ‘yan kwanaki kalilan ta dawo daidai, zata iya zama cikin ruwan dumi dan samun saukin zafin.

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *