Tuesday, December 3
Shadow

Hotuna: Wani Matashi A Najeriya Zai Auri Mata Biyu A Rana Daya

Matashi Mai Suna Umar Faruk Muhammad Zai Angwace Da Mata Biyu A Rana Guda, Zai Auri Safinat Shuaibu Da Sadiyya Salihu.

Za’ayi Daura Auren A Ranar 22 Ga June 2024 Idan Allah Yakaimu.

Wane Fata Zakuyi Mashi?

~Karaduwa Post

Karanta Wannan  Addu'a ga mijina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *