Friday, January 16
Shadow

Ganin Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu sanye da Agogon Naira Miliyan dari da goma ya jawo cece-kuce

Wani me suna UptownofLagos a X ya wallafa farashin agogon da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu le sanye da ita.

Agogon dai kamar yanda ya wallafa ana sayar da itane akan Ndata $53,290, wanda hakan kwatankwacin Naira Miliyan 110,000,000.

Lamarin dai ya jawo zazzafar Muhawara inda wasu ke cewa ya kai ya saka wannan agogo da kudinsa wasu kuma na sukar hakan.

Karanta Wannan  An hana bude wajan Sayarda Pizza a kasar Ingila saboda tana sa yara kibar data wuce kima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *