Wednesday, March 25
Shadow

Gwamnatin Najeriya tamin alkawarin bani jirgin ruwan danyen man fetur 15 a wata amma guda 5 kawai suke bani>>Inji Dangote

Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya bayyana cewa, Gwamnatin Tarayya ta masa alkawarin bashi jirgin ruwan danyen mai guda 15 a wata.

Yace amma bata cika wannan alkawari ba, Jirage 5 kawai take bashi a wata.

Dangote ya nemi Gwamnatin data cika Alkawarin data daukar masa.

Yace matatarsa na fitar da gangar tataccen man fetur 650,000 a kullun kuma yana biyawa Najeriya dama Afrika bukatar man fetur dinsu

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yarinya na gabanka ma ya ka kare da tarbiyyarta ballantana ka turaka karatu wani gari? Inji Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *