Friday, December 5
Shadow

Gwamnatina ta ku ce kuma ku nakewa aiki>>Tinubu ga ‘yan Najeriya

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, Gwamnatinsa ta ‘yan Najeriya ce kuma ayyukansa dan ci gaban Najeriya ne.

Shugaban ya bayyana hakane ranar Juma’a a wajan kaddamar da wani titi daya gina a Abuja da ya hada Kabusa da Ketti.

Shugaban yace yana nan kan bakansa na samarwa ‘yan Najeriya da makamashi, Tituna, makarantu da Asibitoci.

Karanta Wannan  Alamomin ciwon ulcer

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *