Wednesday, November 18
Shadow

Karanta Jadawalin tsaffin shuwagabannin jam’iyyar APC da aka taba yi

Wannan jadawalin shuwagabannin jam’iyyar APC ne da aka taba yi daga shekarar 2013 zuwa yanzu.

1. Chief Bisi Akande: 2013 – 2014

2. Chief John Odigie-Oyegun: 2014 – 2018

3. Comrade Adams Oshiomhole: 2018 – 2020

4. Mai Mala Buni: 2020 – 2022

5. Senator Abdullahi Adamu: 2022 – July 2023

6. Senator Abubakar Kyari (Acting). July 2023 – Aug 2023

7. Dr. Abdullahi Ganduje: 2023-2025.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Kalli Bidiyon wani me walda da aka fasa shagonsa aka sace mai injin Walda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *