Rahotanni sun gabata cewa, kasa ta rufta da mutane a Galadima Kogo dake karamar hukumar Shiroro ta jihar Naija.
mutane 30 ne suka rasu a lamarin.
Wannan bidiyon faruwar lamarin ne.
Allah ya jikan musulmi