Monday, December 16
Shadow

Gyaran amarya kafin aure: Gyaran amarya ciki da waje

Gyaran amarya kafin aure: Gyaran amarya ciki da waje

Gyaran jiki

Sau dayawa idan ance “gyaran jiki” abunda ke fara zuwa zuciyoyinmu “matan maiduguri”

Saikiga Amarya an dau lokaci mai tsayi ana mata gyaran jiki. Wannan abu dai is part of their culture kuma suna bashi muhimmanci sosai.

Idan kina bukatar maganin matsewar gaba ki koma kamar sabuwar budurwa, girman kugu, ko maganin da zaisa kan nononki ya zama pink, lebenki ya zama pink,girman nonuwa ki mana magana ta WhatsApp a wanan lambar: 09084691413.

Hakanan akwai magungunan gushewar warin gaba, tsakanin cinyoyi, hamata, karkashin nono, da kasan fatar ciki. Idan ana bukata sai a mana magana a waccan lambar.

Muna da azzakari na roba, da sauran kayan da zasu saka mace ta gamsu ba tare da namiji ba, duk idan kuna bukata sai ku yi mana magana ta WhatsApp a wannan lambar ta sama.

Yanzu a ci gaba da karatun gyaran jikin Amarya a kasa:

Abubuwan da ake bukata wajen gyaran jiki su hada da
Kur kur
Dilka
Zuma
Zaitun
Kwai
Lemon tsami da sauransu.

Ana iya gyaran fuska, ko hannu da kafa ko duka jiki. Kuma akwai different ingredients da methods da ake bi.

Misali mu dauki wannan:
kur-kur
dulka
zuma
kwai
lemun tsami

Ki hade su guri daya ki samu ki kwaba kamar yadda ake kwaba lalle, amma yafi kwabin lalle ruwa, sai ki shafe fuskarki Idan kuma har dajiki kikeso, sai ki shafa harda jiki

Karanta Wannan  Yadda amarya zatayi a daren farko

Bayan (1hr) sai ki shiga wanka zaki ga yadda jikinki zaiyi tas.

This is just one among the countless other gyaran jiki da ake yi.

Wanan hadin daga Northern Hibiscus yake.

AKWAI WANNAN HADIN:

Yoghurt ko kindirmo babban cokali biyu
Man zaitun babban cokali biyu,a hada a kwaba a shafa a fuska sosai,a samu ruwan zafi tafasashe a turara fuskan da shi in an gama a wanke,zakiji yayi sumul kuma yana cire dead skin cells,za’a iyayi twice a week.

SAI WANNAN HADIN:

Gyaran jikin abu ne mai kyau
Ki samu
Dankalin turawa
Karas, kurkur
Kwai
Man zaitun
Madarar turare
Ki dafa dankilin da karasa din sai daka su ki zuba ki zuba sauran kayan ki kwaba ki shafe jikin ki da shi bayan kamar 20m sai ki burje jikin ki.

AKWAI KUMA WANNAN HADIN:

_Garin ganyen gwanda (pawpaw leave)
_ Garin kwallon gwanda (Pawpaw seed).
A yi mixing dinsu a shafa a jiki da fuska for 30mins sai ayi wanka, just for 3dys you’ll see the result.

And
Egg yolk
Garin lalle
Lemon tsami
Shine a yi mixing a shafa.

And
Cucumber (Ruwan cucumber)
Tomato
Lemon tsami
Shima ayi mixing

And
Ruwan kankana
Ruwan lalle
Kanumfari
Madarar turare ,Humra ,spray,add some misk kadan ,
Koh any perfume ,a jika a cikin babban jarka,Everyday bayan an gama wanka a shafe jiki da wannan Ruwan hadin idan jikinki ya bushe sai ki murje shi ki shafa mai (zaki zama cikin kamshi anytime).

Karanta Wannan  Kuka a daren farko

FOR LAUSHIN HANNU
_Man kadanya
_Man kwakwa
For those da basu son warin man kadanya sai suyi amfani da garin kanumfari da Rabin lemon tsami su zuba a cikin man kadanya da man kwakwar ayi mixing a soyasu tare idan ya soyu sai a juye a roba warin man kadanyar zai dawo kamshin kanumfari da mint haka na lemon tsami.After wanke wanke koh mopping koh alwala sai ki wanke hannunki ki shafe hannunki da man…..hannunki da kafarki zasuyi laushi sosai suyi kyau,idan aka ga hannunki da kafarki sai a dauka bakya aikin komai (Ajebo).

GA WANI GYARAN:

Nescafe
Egg yolk
Madara
Kur_kur
Zaki hadasu guri ki daya shafa fuskarki ki barshi 30 mints sai ki murje fuskarki zaki ga yadda zakiyi kyau.

MAGANIN SA GIRMAN NONO.

Duk matar data ke son jan hankalin mijinta to ga hadin dazata riqayi akai akai tanasha.

yana tada komadar fata,sannan nonon ki yaqara girma yaciko amma ba irin wawan girman nanba, hadin shine.

1 zuma.
2 garin gero.
3 cukwui.
4 madara peak.

sai ki hade su waje daya tareda cukwui a dakashi sai azuba madara ariqa sha.
zaki sha mamaki da izinin Allah.

Ga wasu shawarwari ga Amarya:

  • Ana so amaryar gobe ta fara wannan shirin tun ana bikinta saura wata uku. Ta san irin man da za ta shafa da irin abincin da za ta rika ci.
  • Idan amaryar gobe ta wuce shekara 20 yana da kyau ta rika kwaba fiya da zuma tana shafawa a fuskarta domin warkar da kananan kurajen fuska kafin ranar biki.
  • Idan shekarunta sun wuce 25, yana da kyau ta rika yin dilke domin cire dattin fuska kuma hakan na rage mata shekaru a fuskarta.
  • Yana da kyau ta sayi magungunan Turawa na gyaran jiki (supplement) wadannan magunguna suna dauke da sinadaran bitamin A da E da kuma na omega3 wanda aka fi samu a man kifi. Wadann magungunan suna sanya fata sulbi da laushi.
  • A samu man shafawa mai kyau tsayayye wanda za a rika shafawa a tsawon wannan lokaci. A rika shafa wannan man akalla sau biyu a rana.
  • Yana da kyau amaryar gobe ta samu lokacin yin barci sosai kuma ta rage shiga rana domin gyaran fata da kuma hutu.
  • Ta rika amfani da soson hoda mai tsafta ba mai dauda ba, domin rage haifar da wasu kurajen fuskar.
  • Domin samun fata mai haske a samu Kurkum da ruwan lemon tsami da man zaitun kamar rabin karamin cokali da madara ta shafa a fuskarta na tsawon rabin awa sannan ta wanke. A kullum ta rika yin hakan safe da yamma. Lallai za a ga canji.
  • Wadannan shawarwari sun fitone daga shafin Aminiya.
Karanta Wannan  Yadda ake jan hankalin namiji

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *