Gyaran nono a sati daya nada wahala amma akwai dabarun da ake bi wajan ganin nono ya gyaru ya ciko ya bada sha’awa.
Babbar hanyar da masana kiwon lafiya sukace na kara kumburo nono tasa ya ciko yayi kyau itace ta hanyar motsa jiki.
Yin motsa jiki akai-akai, musamman bankarewa da zama a turo kirji da kuma yiwa nonuwan tausa duk yana sanya nono ya ciko yayi kyau sosai.
Akwai abubuwan da idan ana cinsu suna taimakawa nono ya kara girma sosai.
Misali Kifi, Man Zaitun da Madara.
Hakanan masana sunce hanya daya da mace zata iya samun girman nono a dare daya amma tana da hadari itace ta hanyar yin tiyata ko Surgery a takaice.