Wednesday, August 12
Shadow

Da Duminsa: Bayan da Kungiyar Izala ta dakatar da Sheikh Alkali Zaria daga yin wa’azi, ya canja masallaci inda yaci gaba da wa’azinsa

Rahotanni sun bayyana cewa, bayan da kungiyar Izala ta dakatar da Sheikh Alkali Zaria daga yin wa’azi, ya canja masallaci inda ya ci gaba da wa’azinsa.

An ga Sheikh Alkali Zaria yana martani me zafi inda yace duk jihar da aka hana wa’azi a cikinta, Allah ya tsine mata da mutanen cikinta.

Kalli Bidiyon a kasa:

Karanta Wannan  Muna nan akan Bakan mu duk wanda zai yi wa'azi a Jihar Naija sai ya yanki Lasisi duk malamin da ya ji ba zai iya hakan ba ya fita ya bar mana jiharmu>>Inji Gwamnan jihar Naija, Umar Bago

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *