Tuesday, November 10
Shadow

Haduwar Atiku Abubakar da wani matashi me tallar Aya

Nan Atiku Abubakar ne da Wani matashi me Tallar Aya da suka hadu.

Atiku wanda shine dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC ya tambayi matashin ko yayi karatu inda ya amsa masa cewa ce yana da Diploma.

Shine Atikun yace masa bai kamata yana tallar Aya ba lura da Irin Ilimin da yake dashi.

Atiku yace shiyasa yace su zabi ADC dan ya sama musu ayyukan yi.

Karanta Wannan  Jihohi 11 na APC sun yiwa shugaba Tinubu Alkawarin kuri'u Miliyan 15.2 a zaben 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *