Sanata Ali Ndume ya tashi a wajan taro a mahaifarsa dake Gwoza jihar Borno ya nuna fishinsa sosai bayan da wasu matasa suka masa rotse.
Ya bayyana cewa ba zai hakura kuma wannan abin kunyar bai taba faruwa a garinsu ba.