Thursday, October 1
Shadow

Hafsat Faki ta kare shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Hadima a Gwamnatin jihar Kaduna, Hafsat Faki ta soki masu sukar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Tace shima fa Tinubu Mutum ne kamar kowa kuma idan aka cika sukarsa ciwon damuwa na iya kamashi.

Tacee shin me yasa mutane ba zasu tallata dan takararsu ba kawai ba tare da sukar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba.

Ta bayyana hakane a matsayin martani ga wasu da suka fito suna Zàngà-zàngà akan rashin jin dadin mulkin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu inda suke rike da Jaki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Maha ya so ya ja Rarara amma A'isha Humaira ta dakatar dashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *