Wednesday, October 28
Shadow

Amarya taki fadar cewa ba zata ci amanar Mijinta ba

Wannan wata Amaryace data dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da a yayij da ake daura mata aure da mijinta aka ce ta yi Alkawarin ba zata ci amanar Mijinta ba, ba zata bi maza ba.

Ta kasa fadar hakan inda ta fashe da dariya.

Faston sai maimaitawa yake cikin bacin rai yana ce mata ki fada.

Amma taki fadi sai dariya kawai take lamarin ya jawo muhawara inda ake ta mata fassara daban-daban

https://twitter.com/AsakyGRN/status/2105619307065479279
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda wani ya baiwa Gwamnan jihar Abia, Alex Otti kyautar kudi ya zuba mai a motarsa saboda ayyukan Alheri da yake

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *