Friday, December 5
Shadow

Har kin gama jimamin Rashin mahaifin naki? Aka tambayi Rahama Sadau bayan data tallata sabon fim dinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta wallafa tallar Sabon Fim dinta a shafinta na sada zumunta a yau.

A yayin da masoya ke ci gaba da tayata murna da mata gaisuwa.

Wasu kuwa cewa suke Yayi wuri ace Rahama Sadau har ta gama jimamin rashin mahaifin nata.

Tuni dai Rahama Sadau ta sanar da yin Arba’in na mahaifin nata.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo Da Duminsa: A karshe dai an baiwa Maiwushirya kyautar gida saboda 'YarGuda tace ba zata aureshi ba sai yana da gida

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *