Monday, September 21
Shadow

Mata a unguwar Kofar Mata a jihar Kano na zanga-zangar lumana akan faɗan daba da ya addabe su.

Mata a unguwar Kofar Mata a jihar Kano na zanga-zangar lumana akan faɗan daba da ya addabe su.

Freedom Radio ta rawaito cewa matan sun ce za su yi zaman-daɓaro a kan babban titin cikin gari har sai gwamnati ta zo ta saurare su.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wallahi Akwai Addu'ar da zan baki sai an daina yada Bidiyonki a kafafen sada zumunta kuma sai an daina maganar abinda kika yi>>Sayyadi Khalifa ya gayawa Zulaihat

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *