Friday, January 2
Shadow

Har na tuna sanda Abubakar Malami ya rika bani Wahala kullun ina kotu, yau gashi shi da iyalinsa a gidan yari>>Inji Sanata Dino Melaye

Sanata Dino Melaye ya bayyana cewa, ya tuna irin wahalar da Abubakar Malami ya bashi a lokacin yana ministan shari’a.

Yace kullun suna kotu.

Yace amma ya godewa Allah yanzu gashi Malami ne a Gidan yari da iyalinsa, Yace yana masa fatan Alheri.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Idan kana da yanda zaka yi, karka taba yadda matarka ta yi aiki, ko da aikin Asibiti ne, dan wasu ma'aikatan Asibitin mata zynace-zynache suke aikatawa musamman idan suna aikin dare>>Inji Malam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *