Tuesday, September 22
Shadow

Har na tuna sanda Abubakar Malami ya rika bani Wahala kullun ina kotu, yau gashi shi da iyalinsa a gidan yari>>Inji Sanata Dino Melaye

Sanata Dino Melaye ya bayyana cewa, ya tuna irin wahalar da Abubakar Malami ya bashi a lokacin yana ministan shari’a.

Yace kullun suna kotu.

Yace amma ya godewa Allah yanzu gashi Malami ne a Gidan yari da iyalinsa, Yace yana masa fatan Alheri.

Karanta Wannan  Idan Kun saci kudin Talakawa ku daina kaiwa kasashen Turawa>>Dangote ya baiwa barayin Gwamnati a Najeriya shawara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *