Wednesday, January 15
Shadow

Hoto: An bayyana cewa wadannan saurayi da budurwar dake shirin yin aure sun yi kankanta

Wannan wasu matasa ne saurayi da budurwarsa a jihar Benue dake shirin yin aure.

A ranar Juma’a, 30 ga watan Augusta ne dai za’a daura auren.

Saidai da yawa na fadin cewa sun yi kankanta.

Sunansu Comfort da Hyacinth

Karanta Wannan  KANO: An sace sadakin wata amarya a masallacin Juma'a na Kano ana shirin daura aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *