Saturday, January 3
Shadow

Hoto: An Ķàśhè Wannan Šòjan Tare Da Kwace Masa Waya A Unguwar Sarki Dake Kaduna

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

An Ķàśhè Wannan Šòjan Tare Da Kwace Masa Waya A Unguwar Sarki Dake Kaduna

SUN YI Kl$AN KAI AKAN WAYA

Wasu barayi a Unguwar Sarki Kaduna sun tare wannan Matashin ofisan Soja Lt. Isah M Abubakar akan hanyarsa na zuwa gida suka ka$he shi bayan sun kwace wayarsa

Wani irin rashin imani ne wannan, a ka$he mutum saboda kawai a kwace wayarsa kuma Soja?
Gaskiya akwai abin tsoro sosai game da makomarmu anan gaba

Allah Ka jikansa, Ka gafarta masa, Ka karemu daga sharrin masu sharri da cutarwa.

Karanta Wannan  Hotuna da Bidiyo: Ya baiwa 'yan mata 2, kawaye miliyan 1 su je yayi lalata dasu, saidai ya kash-she su ya yi tsafi dasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *