Sunday, September 6
Shadow

Hoto: Hazikin Dansanda ASP Usman Lawal Tangible Ya Rasu A Katsina

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Hazikin Dansanda ASP Usman Lawal Tangible Ya Rasu A Katsina

Allah Ya Yi Wa Hazikin Dansanda ASP Usman Lawal Tangible Rasuwa A Garin Malumfashi, Jihar Katsina Yau Lahadi.

An Yi Jana’izarsa Kamar Yadda Addinin Musulunci A Gidansa Dake Bisije Babban Gida, Karamar Hukumar Malumfashi Jihar Katsina.

Allah Ya Jikansa Da Rahama!

Daga Jamilu Dabawa, Katsina

Karanta Wannan  Hotuna:'Yan Boko Haram 3 da iyalansu sun mika wuya gurin sojojin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *