Wannan wani matashine dan kimanin shekaru 20 wanda ya yi garkuwa da kansa.
Matashin dai ya jada baki da wanine inda aka kamashi aka daure aka kuma rika dukansa. An nemi mahaifinsa ya biya Naira Miliyan 50 wanda daga baya aka ce ya biya Miliyan 5 ta hanyar Bitcoin.
Bayan biyan kudin, asirin matashin ya tonu: