Friday, May 16
Shadow

Hoto: ‘Yan Bìndìgà sun kàshè Ango sun gudu da Amaryarsa

Yan Bindiga a garin Akaleku village dake karamar hukumar Obi ta jihar Nasarawa sun kashe wani Ango inda suka yi garkuwa da Amaryarsa.

Harin ya saka fargaba a tsakanin mutane sosai.

Maharan sun kai harinne ranar Laraba da misalin karfe 11 na dare.

Sun kashe Angon me suna Alu Anzaku wanda aka daurawa aure ranar 12 ga watan Afrilu.

Zuwa yanzu dai babu wata magana daga bakin jami’an tsaro game da lamarin.

Karanta Wannan  Tinubu ya umarci a cire shingayen da ke kan iyakokin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *