Wata Mahaifiya ta bayyana cewa ita zata so ‘ya’yanta su zama ‘yan Madigo dan kada su yi ma’amala da maza.
Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda tace sauran mata ma tana basu shawarar su zama ‘yan madigo dan gujewa ma’amala da maza.
Ta bayyana hakane a matsayin martani kan kisan da wani mutum dan kungiyar asiri yawa ‘yan mata 2.