Thursday, July 18
Shadow

Hoto:Ni dai zan so diyata ta zama ‘yar madigo dan kada ta yi mu’amala da maza>>Inji Wannan matar

Wata Mahaifiya ta bayyana cewa ita zata so ‘ya’yanta su zama ‘yan Madigo dan kada su yi ma’amala da maza.

Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda tace sauran mata ma tana basu shawarar su zama ‘yan madigo dan gujewa ma’amala da maza.

Ta bayyana hakane a matsayin martani kan kisan da wani mutum dan kungiyar asiri yawa ‘yan mata 2.

Karanta Wannan  Tsohon shugaban kasar Iran, Ahmadinajad ya shiga neman takarar shugabancin kasar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *