Sunday, November 15
Shadow

Hotuna: An Hangi Wani Malami Da Takobi, Ya Yin Gabatar Da Huɗubar Juma’a.

TIRƘASHI: An Hangi Wani Malami Da Takobi, Ya Yin Gabatar Da Huɗubar Juma’a.

Fitar bidiyon wani malami riƙe da Takobi ya jawo cece-kuce a kafafen yada labarai, an hangi matashin Malamin da Takobin ya yin da yake gabatar da Huɗubar Juma’a a yau.

Mene ne ra’ayoyin ku?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Kalar Sujadar da dan Attajirin kasar Yarbawa, Raheem Okoye ke yi ta jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *