Friday, April 25
Shadow

Naso ace zan iya daukar ciki in haifa maka yara>>Dan Daudu Bobrisky ya gayawa saurayinsa

Dan Daudu Bobrisky ya bayyana takaici kan yanda ba zai iya haifawa saurayinsa ‘ya’ya ba saboda bai da mahaifa.

Ya wallafa hakane a shafinsa na sada zumunta.

Ya yabi Saurayin nasa inda yace ya bashi gudummawa sosai da karfin gwiwa.

Karanta Wannan  Rundunar 'yansanda a Katsina ta ce ta kashe 'yanfashi 40 a 2024

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *