Wednesday, January 15
Shadow

Hotuna da Bidiyo: Kalli yanda wasu ‘yan Afrika ke tafiya a kafa a Sahara a kokarin tsallakawa zuwa kasashen Turawa

Wannan Bidiyon na bakaken fata suna tafiya a Sahara zuwa kasashen Turai ya dauki hankula a shafukan sada zumunta.

Irin wannan tafiya dai na da matukar hadarin gaske.

Karanta Wannan  PDP Ta Sanya Ranar Da Za ta Yi Taron NEC Karo Na Biyu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *