Wani soja me suna Ibrahim dake aiki a runduna ta 86 dake Ojo ya bayyana cewa budurwarsa, Rukayyat ta yaudareshi ta yi aure ba tare da saninshi ba.
Sojan ya bayyana hakane a shafinsa na Facebook inda yace sun hadu da ita a watan Janairu kuma ta gaya mai ta na dauke da cikinsa.
Yace zai samu lokaci ya koma gida dan a fara maganar aurensu dan har ‘yan gidansu sun san da ita.
Yace yana komawa gida yace mata ya dawo sai ta kashe wayarta ta canja layi, dalili kenan da basu hadu ba.
Ya kara da cewa, haka ya koma ya ci gaba da aikinsa, can kawai sai ya ga ta aika masa da sakon neman abuta ta Facebook.
Ko da ya amince sai take gaya masa cewa ta yi aure, nan ya ji ransa ya baci yace to ina maganar cikinsa da take dashi?
Sannan kuma ya mata alakawarin sai ya mata mugun abu, duk da bai iya ba, dalilinta zai je ya koya sai taga abinda zai sameta.
Ya wallafa hadda irin hirar da suka yi a waya, watau Chat:
“Dear Rukayat ex, I wish u nothing in u new home but bad. Ur marriage will destroy inshallah keep watching. U meet me February this year and I promise to married u, you said okay and I introduced u to my parents,” he wrote.
And u told me u are pregnant in Match. I said okay that’s nice, and I was so happy for the good news. I left my work to come home so that we can do proper arrangements, I came home Because of u, So u don’t allow me to see u.
U even changed sim because of me after I told u am home already. Since then I can’t found u or know ur way again, that was 25 match , since then we are not talking again, next thing I see yesterday was ur friend request then I accept u, u sent me ur wedding pictures that u are in man house since u left me ,
My question was that are u staying in man house with my 4 month pregnant? I promise u with this ur evil did. Even if I no say something God who’s know everything will fight for me. After all I do for u.
U paid me with this. Ur new home will destroy inshallah. U shall not see peace. I don’t know how to do bad thing. But I will learn and do evil thing to u. Just wait and see.