Friday, December 5
Shadow

Hotuna: Daliba Wadda ta biyawa kanta kudin makaranta da aikin share-share ta kammala jami’a da sakamako me kyau

Daliba wadda ta biyawa kanta kudin makaranta da aikin share-share ta dauki hankula bayan data kammala karatu sakamako mafi kyawu.

Ta bayyana cewa tana Alfahari da wannan aiki nata kuma bata jin kunyar bayyanawa.

Karanta Wannan  Akwai yiyuwar fadawa matsalar karancin man fetur a Najeriya saboda masu dakon man sun fusata sun daina dauka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *