Wednesday, November 12
Shadow

Hotuna: Daliba Wadda ta biyawa kanta kudin makaranta da aikin share-share ta kammala jami’a da sakamako me kyau

Daliba wadda ta biyawa kanta kudin makaranta da aikin share-share ta dauki hankula bayan data kammala karatu sakamako mafi kyawu.

Ta bayyana cewa tana Alfahari da wannan aiki nata kuma bata jin kunyar bayyanawa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Gwanin Ban Tausai yanda Aka jefowa wata mata kaya waje daga gidan haya tana kuka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *