May 27, 2024 by Bashir Ahmed Dandazon Jama’a Sun Halarci Zaman Fadan Sarki Aminu Ado A Yau. Karanta Wannan Da Duminsa: Mutum daya ya rigamu gidan gaskiya, wasu suka jikkata a Turmutsitsun daya faru a gidan karamin Ministan Tsaro, Bello Matawalle dake jihar Zamfara