Saturday, September 12
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yan Arewa sun dauki hankula bayan da aka gansu kwance a harabar babban masallacin Abuja bayan da suka je babban taron jam’iyyar APC na kasa

Wasu ‘yan Arewa da suka je babban taron jam’iyyar APC na kasa a Abuja, an gansu a kwance a harabar masallacin Abuja.

Da yawa sun yi Allah wadai da wannan abu inda wasu ke cewa Abin kunyane ga APC din ace mutanen ta ba zata iya sama musu wajan kwana ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: A karshe dai Wike Dole ya hakura ya dauke Motar rushe ginin da ya kai filin sojoji yaso rushe musu gini amma AM. Yerima ya hanashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *