Wednesday, January 15
Shadow

Hotuna: Gidajen man fetur na NNPC sun fara sayar da litar mai akan Naira 850 zuwa 897

Bayan umarnin gwamnatin tarayya na kara farashin man fetur, Gidajen man fetur na NNPCL tuni suka kara farashin man zuwa 850 har 897.

Shafin Hutudole ya samu rahotanni masu cewa a wasu guraren ma farashin ya kai har Naira 900 akan kowace lita a farashin gidajen man na NNPCL.

Hakan na zuwane a yayin da mutane ke kukan matsin rayuwa

Karanta Wannan  Tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari Ya Ziyarci Birnin Maiduguri Domin Yi Wa Al'ummar Jajen Ibtila'in Ambaliyar Ruwa Da Ta Faru A Kwanakin Baya, Yau Litinin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *