Monday, December 9
Shadow

Hotuna: Kalli Adam A. Zango tare da Sanata Barau Jibrin

Tauraron Fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan tare da mataimakin kakakin majalisar dattijai, Sanata Barau Jibrin.

An ga Adam A. Tare da Tantiri sun ziyarci Sanata Barau din.

Karanta Wannan  Kalli Adam A. Zango na Yanka Kek din zagayowar ranar haihuwarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *