An kama wani magidanci yana lalata da ‘yar aikin gidansa.
Bidiyon lamarin ya watsu a shafukan sada zumunta inda aka ganshi yana taba jikin ‘yar aikin.
Da yawa dai sun yi Allah wadai da lamarin.