Wednesday, January 15
Shadow

Hotuna: Kalli Yanda mata ke neman maza suna biyansu suna lalata dasu

Matan Turawa na zuwa yawon shakatawa a kasar Turkiyya inda suke biyan matasan kasar suna lalata dasu.

Garin dai gabar teku yake inda ake kiransa da sunan Marmaris. Matan turawan dake tsakanin shekaru 20 zuwa 70 na tururuwa sosai zuwa wannan gari dan neman matasan kasar na Turkiyya su biya musu bukatunsu.

Katie me shekaru 22 wadda taje wannan gabar tekun ta kasar Turkiyya daga yankin Wales na kasar Ingila ta bayyana cewa tana da saurayi Omar dake biya mata bukatarta kuma ya iya kwanciya da mace.

Tace duk da tasan yana da wasu mata 10 da yake kwanciya dasu amma hakan bai dameta ba dan kuwa tazo jin dadine kawai.

Karanta Wannan  Ji Farashin da Dangote zai sayar da man fetur dinsa

Jaridar theSun ta kasar Ingila ta ruwaito cewa akwai wani Facebook group da aka bude ake tozarta mata da maza dake irin wannan aikin masha’a a kasar ta Turkiyya wanda hakan baya musu dadi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *