Wednesday, October 9
Shadow

Kalli Hotuna yanda aka tseratar da wani matashi daya so kashe kansa a Legas

Mutane sun tseratar da wani matashi da ya so kashe kansa a Legas inda ya hau saman karfen talla yake neman fadowa ya mutu.

Da yawa dai sun alakanta hakan da wahalar rayuwa da Talauci

Karanta Wannan  SUBHANALLAH: ‘Yan Biñďiga Sun Yi Garkuwa Da Uban Kasar Sakajiki, Alhaji Suleman Abdullahi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *