Tuesday, January 21
Shadow

Hotuna: Masu kwacen waya sun Ķàśhèśhèśhì ta hanyar daba mai wuka a jihar Naija

Rahotanni daga jihar Naija na cewa masu kwacen waya sun kashe wani matashi me suna Muhammad Abdulmutalib a babban birnin jihar Minna.

Lamarin ya farune da misalin karfe 8 na yammacin ranar Lahadi October 6, 2024 a 123 quarters, Old Secretariat Road yayin da yake kan hanyar zuwa gida.

An garzaya dashi asibiti amma acan rai yayi halinsa.

Karanta Wannan  Kamfanin mai na kasa, NNPCL ya karkatar da makudan kudade Naira Tiriliyan N2.68tn, da dala Miliyan $9.77m kuma an gayyaceshi dan a yi bincike yaki zuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *