Monday, September 21
Shadow

Hotuna: Peter Obi ya kaiwa Abubakar Malami Ziyara

Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour party a zaben shekarar 2023, Peter Obi ya kaiwa tsohon ministan shari’a, Abubakar Malami ziyara a ofishinsa.

Wadannan hotunane daga ganawarsu, babu dai karin bayani kan abinda suka tattauna.

Karanta Wannan  Wani asibiti ya yi ragin kashi 50 na kuɗaɗen aiyuka a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *