Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima da sauran manyan jami’an gwamnati yayin gabatar da sallar Juma’a yau a fadar shugaban ƙasa dake Abuja.