Wakilan Hukumar zaben Najeriya, INEC sun ke kasar Amurka dan saka ido akan zaben kasar daya wakana.
Al’adace ta INEC din taje kasashen da ake zabe dan saka ido hakanan kuma itama takan gayyato wakilan kasashen Duniya dan su zo su saka ido a zaben Najeriya.