Friday, June 26
Shadow

Da Duminsa: Wutar Lantarkin Najeriya ta sake lalacewa a Yau Alhamis

Rahotanni sun bayyana cewa, wutar Lantarkin Najeriya ta sake lalacewa a Yau Alhamis, 7/11/2024.

Hutudole ya samu rahoton cewa wutar lantarkin ta lalace ne da misalin karfe 11:20am na yau Alhamis.

Hukumar Nigeria National Grid ce ta tabbatar da hakan

Wannan ne karo na biyu da wutar ta lalace a cikin satin da muke sannan karo na 12 a cikin wannan shekarar da muke ciki.

Karanta Wannan  Allah Sarki Kalli Bidiyon: Wannan Mutumin ya hada kayan shan ruwa yana kiran mutane a bakin hanya su tsaya su yi buda baki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *