Wata mata da mijinta ya mutu ya barta sa kananan yara 3 ta gamu da ibtila’in ‘yan damfara.
Matar dai ta tafi ta bar yarinyarta me tsaron shago inda wani Dan damfara yayi amfani da wannan damar wajan sayen buhunan shinkafa 4 da kudin boge.
Ganin hakan yasa matar fashewa sa kuka.
Jimullar kudin da matar ta yi asara sun kai Naira dubu Dari biyu da hamsin da biyar.