Friday, January 17
Shadow

Hotuna: ‘Yan Damfara sun cuci wannan matar Inda suka sayi shinkafa buhu 4 da kudin boge

Wata mata da mijinta ya mutu ya barta sa kananan yara 3 ta gamu da ibtila’in ‘yan damfara.

Matar dai ta tafi ta bar yarinyarta me tsaron shago inda wani Dan damfara yayi amfani da wannan damar wajan sayen buhunan shinkafa 4 da kudin boge.

https://twitter.com/jennifer_nworie/status/1864714846790418566?t=4VSnqLjM3VN3trkpQCv8ww&s=19

Ganin hakan yasa matar fashewa sa kuka.

Jimullar kudin da matar ta yi asara sun kai Naira dubu Dari biyu da hamsin da biyar.

Karanta Wannan  Mulkin Tinubu ya talauta masu kudi da yawa>>Inji Atiku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *