Sunday, October 11
Shadow

Mata a yi hattara, Wannan sabulun na kona fata

Wannan wani sabulu ne da wata mata ta yi korafin cewa yana lalata fata Inda tace ya kona mata fatar fuskarta dan hakane ta yi kira ga masu amfani dashi su daina.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Tauraron Fina-finan Hausa, Musa Mai Sana'a tare da tare da wani dan kasar waje yana masa Turanci amma Musan ya kasa bayar da amsa da kyau, wasu dai sun ce bai iya bane inda wasu ke cewa da gangan yayi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *