Tauraron Fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya jewa mataimakin kakakin majalisar dattijai Sanata Bala Jibril gaisuwar Sallah.
Ali Nuhu ya rubuta cewa: “Ziyarar gaisuwar sallah ga Mai Girma Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa ta Kasa @senatorbaraujibrin1.”