Friday, December 5
Shadow

Hotuna: ‘Yansanda a babban birnin tarayya, Abuja sun kama Wìwì me yawa da wayoyi da ATM

Hukumar ‘yansanda ta babban birnin tarayya, Abuja sun kama Wìwì me tarin yawa da wayoyin hannu guda 149, da ATM guda 109.

Sun yi Holin kayan laifin da suka kama inda suka gayyaci ‘yan jarida su dauka.

Karanta Wannan  Atiku ya soki EFCC kan tsare Hon Gudaji Kazaure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *