Sunday, July 19
Shadow

Hotuna: ‘Yansanda a babban birnin tarayya, Abuja sun kama Wìwì me yawa da wayoyi da ATM

Hukumar ‘yansanda ta babban birnin tarayya, Abuja sun kama Wìwì me tarin yawa da wayoyin hannu guda 149, da ATM guda 109.

Sun yi Holin kayan laifin da suka kama inda suka gayyaci ‘yan jarida su dauka.

Karanta Wannan  Aminu Warkal ya bayyana dalilin da yasa ya hana matarsa daukar magungunan da aka bata a asibiti bayan ya saketa duk da tana dauke da ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *