Friday, July 17
Shadow

Ƴànbìndìgà sun yi gàrkùwà da mata 25 a hanyar zuwa biki a Zamfara

Rahotanni daga jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya na cewa, ƴan bindiga sun yi garkuwa da aƙalla mata 25 a garin Kurmi na ƙaramar hukumar Maru

An ce dai an yi garkuwa da matan ne suna kan hanyar zuwa gidan bikin.

Haka ma wasu ƴan bindigar sun yi garkuwa da aƙalla mutum 19 yayin da suka raunata ƙarin wasu da dama, a garin Galadi da ke ƙaramar hukumar Tsafe, duk dai a jihar ta Zamfara.

Karanta Wannan  Ana rade-radin cewa, Atiku yanzu Arziki ba irin na da ba, ba lallaima yana da kudin da zai iya yin yakin nema zabe ba, zaku iya tura masa kamar yanda akawa Buhari?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *